Ali II ibn Hussein

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ali II ibn Hussein
Bey of Tunis (en) Fassara

12 ga Faburairu, 1759 - 26 Mayu 1782
Muhammad I ar-Rashid (en) Fassara - Hammuda ibn Ali
Rayuwa
Haihuwa 24 Nuwamba, 1712
ƙasa Beylik of Tunis (en) Fassara
Daular Usmaniyya
Mutuwa Le Bardo (en) Fassara, 26 Mayu 1782
Ƴan uwa
Mahaifi Al-Husayn I ibn Ali
Yara
Ahali Muhammad I ar-Rashid (en) Fassara
Yare Husainid dynasty (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ali II ibn Husaini (24 Nuwamban shekarar 1712 – 26 May watan Julin 1782) ( Larabci: أبو الحسن علي باي‎ ) shine shugaba na hudu a Daular Husainid kuma mai mulkin Tunisia daga shekarar 1759 har zuwa rasuwarsa a shekarar 1782.

Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}

Duba wasu abubuwan[gyara sashe | gyara masomin]

  • Moustapha Khodja
  • Muhammad al-Warghi
  • Rejeb Khaznadar