Yanzu dai kimanin shekaru goma kenan ana fama da tashe-tashen hankula masu nasaba da kabilanci da addini da kuma siyasa a jihar Filaton Najeriya.

Akalla mutane dubu daya da dari biyar ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwan da aka yi na fiye da mako guda a kasar Phillipines.

Wasanni

Cikakkun Rahotanni

Shirye-shirye na Musamman

  • A ranar Lahadi ce mabiya addinin Kirista a ko'ina cikin duniya ke bukukuwan Kirsimati na bana. Ana bukukuwan ne domin tunawa da ranar Haihuwar Yesu Kiristi. A kasashen Afrika a kan gudanar da bukukuwan ne ta hanyar shirya abinci iri-iri.

  • A daidai lokacin da wa'adin da gwamnatin Najeriya ta deba na shiga cikin jerin kasashen duniya ashirin da suka fi karfin tattalin arziki ke kara matsowa, har yanzu ana cigaba da fuskantar matsalar karancin wutar lantarki a kasar.

  • A cikin shirinmu na wannan makon, za ku ji labarin wata makauniya a nan Ingila, wadda idanunta suka bude, bayan da ta farfado daga wani ciwon bugon zuciya da ya kama ta.

bbc.co.uk navigation

BBC © 2011 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.