bbc.co.uk navigation

Faransa ta ce za ta rufe ofisoshin jakadanci da makarantunta na wani dan lokaci a kasashe ashirin, ranar Juma'a, bayan da wata mujallar kasar ta wallafa wasu zane-zane na batanci ga Annabi (SAW)

Majalisar dokokin Senegal ta soke majalisar dattawa, da kuma mukamin mataimakin shugaban kasa.Wannan mataki zai sa a samu rarar dala miliyan goma sha biyar, wadanda za a kashe a kan wadanda ambaliyar ruwa ta yi ma barna.

An soma jigilar maniyyatan Najeriya zuwa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin bana.

Wasanni

Cikakkun Rahotanni

  • Wani kwamandan 'yan fafutuka da ake dangantawa da kungiyar AlQaida a yankin Magreb ko AQIM, wanda kuma aka yiwa lakani da Sarkin Sahara, Nabil Makhloufi ya mutu a Mali.

Shirye-shirye na Musamman

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.